KALLABI: Shin Mata Zasu Sami Cigaba a Fafitukar Ganin Ana Damawa Da Su A Gwamnatin Tinubu? - Yuni 11, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirrin na wannan makon zai duba yadda shugaba Bola Tinubu ya zabi mataimaka na mussamman guda 20 tun da ya hau mulki, amma kuma i zuwa yanzu, babu ko mace daya da aka ba mukami.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Shin Mata Zasu Sami Cigaba a Fafitukar Ganin a Dama Dasu A Gwamnatin Tinubu? - Yuni 11, 2023