KALLABI: Hira Da Pauline Tallen Kashi Na 2 Da Batun Masababin Bar Wa Mata Nawayar Kula Da ‘Ya’yansu - Fabrairu, 11, 2024

Alheri Grace Abdu

Banda cigaban hira da tsohuwar Ministar mata a Najeriya ta baya bayan nan, Pauline Tallen, shirin kallabi ya kuma haska fitila kan masababin barwa mata nawayar kula da ‘ya’yansu ko da kuwa suna tare da iyayen maza.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI Single Parent Pt1Tallen Pt2.mp3