KALLABI: Burin Mata Na Neman Abokin Zama Nagari, Agusta 27, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D.C. - A shirin Kallabi na wannan makon, mun duba batun burin mata na neman abokin zama nagari wanda za su fahimci juna don samun rayuwa mai albarka, burin da kan zama abu mai wuya wajen cimma ga mata da dama.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Burin Mata Na Neman Abokin Zama Nagari, Agusta 27, 2023 - 25'28"