KALLABI: Batun Ko Za A Ci Riba Daga Ayyukan Mata Ministoci Da Aka Nada, Agusta 13, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D.C. - A shirin Kallabi na wanan makon mun duba batun mata ministoci da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya zaba, ko za a samu cin riba daga ayyukansu; da kuma wata da ta ki karatu da amma a gidan miji ta koma makaranta har ta zama Farfesa.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Batun Ko Za A Ci Riba Daga Ayyukan Mata Ministoci Da Aka Nada, Agusta 13, 2023.mp3