KALLABI: Batun Yawan Mata Ministoci Da Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Zaba Da Tasirinsu

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D.C. - A shirin Kallabi na wanan makon mun duba yawan mata ministoci da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya zaba da kuma yadda wannan mataki zai kara wa mata kwarin gwiwa musamman a siyasa da kuma neman ilimi.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Batun Yawan Mata Ministoci Da Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Zaba Da Tasirinsu.m4a