LEGOS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon mun duba yadda zanga-zangar tsadar rayuwa da ke ci gaba da gudana a sassan Najeriya ta janyo asarar dukiyoyi na wasu cibiyoyin koyar sana’o’i da kuma kimiyya da fasaha.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Zanga-zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya Ta Shafi Fannin Ilimi, Agusta 05, 2024.mp3