A shirin Ilimi na wannan makon mun duba matsalar yawan yaran da basa zuwa makaranta a Najeriya, wadanda hukumar UNICEF ta ce sun haura miliyan 20, musamman a Arewacin kasar.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yaran Da Basa Zuwa Makaranta A Najeriya Sun Haura Miliyan 20-UNICEF, Satumba 30, 2024