Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Ma’aikata Masu Gabatar Da Takardun Bogi A Najeriya, Agusta 26, 2024


Babangida Jibrin
Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon ministan Ilimi Farfesa Tahir Mamman ya bayyana cewa sama da ‘yan Najeriya 22,500 ne ke gabatar da takardun bogi da aka samu daga Jamhuriyar Benin da Togo tsakanin shekarar 2019 zuwa 2023, inda gwamnati ta bayar da umarnin korar duk ma’aikatan da ke da wadannan takardun na bogi.

Mun kuma tattaunawa da masana ilimi da masu sharhi da dalibai kan wannan batu, haka kuma mun yi hira da kwamishanan ilimi na jigawa kan ilimin firamare.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Ma’aikata Masu Gabatar Da Takardun Bogi A Najeriya, Agusta 26, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG