Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Jihar Gombe Ta Bullo Da Tsarin Inshorar Lafiya Ga Malamai Da Dalibai Satumba 9, 2024


Babangida Jibrin
Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne kan yadda jihar Gombe da ke Arewacin Najeriya ta bullo da tsarin inshorar lafiya ga dalibai da malaman makarantun tsangaya.

Manufar a cewar gwamnatin jihar za ta taimaka wajen samar da kiwon lafiya ga tsarin ilimi na almajirai.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Jihar Gombe Ta Bullo Da Tsarin Inshorar Lafiya Ga Malamai Da Dalibai Satumba 9, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG