ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yanayin Komawa Makarantu A Nijar Bayan Ambaliyar Ruwa Da Rashin Tsaro, Nuwamba 04, 2024

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun duba yanayin komawa makarantu a Jamhuriyar Nijar bayan hutu da ambaliyar ruwa da kuma rashin tsaro, inda hukumomin kasar suka bayyana matakan da suka dauka na bude makarantu domin dalibai su koma kan karatu.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yanayin Komawa Makarantu A Nijar Bayan Ambaliyar Ruwa Da Rashin Tsaro, Nuwamba 04, 2024.mp3