Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Hira Ta Musamman Da Shugaban NECO Kan Sakamakon Jarabawar Bana Oktoba 14, 2024


Babangida Jibrin
Babangida Jibrin

Shirin Ilimi na wannan makon ya tattauna da shugaban hukumar shirya jarabawa ta kasa NECO, Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi a kan sakamakon jarabAwar data fitar, inda kimanin dalibai dubu dari takwasa da dari hudu suka samu nasara daga cikin dalibai fiye da miliyan guda da suka zauna jarabwar.

Saurari shirin Babangida Jibrin:

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Hira Ta Musamman Da Shugaban NECO Kan Sakamakon Jarabawar Bana Oktoba 14, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG