ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Wata Kungiya Mai Ba Da Gudunmawar Tarbiya Da Ilimantar Da Matasa, Yuli 29, 2024

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun duba gudumawar da Malam Kawu Youth Rehabilitation Center, wata cibiyar horar da kangararrun yara ke yi wajen ba da tarbiya da ilimi har zuwa jami'a ga matasa a jihar Bauchi dama Najeriya baki daya.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Wata Kungiya Mai Ba Da Gudunmawar Tarbiya Da Ilimantar Da Matasa, Yuli 29, 2024