ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ilimin Fasahar AI A Afirka Da Gwamnatin Amurka Ta Shirya, Satumba 23, 2024

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne a kan taron samar da ilimin fasahar zamani na AI domin karin Ilimi, harkar gona da lafiya a nahiyar Afirka da gwamnatin Amurka ta shirya ta yanar gizo.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ilimin Fasahar AI A Afirka Da Gwamnatin Amurka Ta Shirya, Satumba 23, 2024