A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne kan martanin masana harkar ilimi akan matakin gwamnatin Najeriya na hana dalibai ‘yan kasa da shekaru 18 rubuta jarabawar shiga jami’a a kasar.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Hana Dalibai Kasa Da Shekaru 18 Rubuta Jarabawar Shiga Jami’a, Satumba 02, 2024