Hotunan Masu Zanga Zangar Nuna Adawa A Iran
Ana ci gaba da yin zanga zanga a kofar ofishin jakadancin kasar Iran dake Roma, Janairu 02, 2018
Wasu masu zanga zanga sun yi tattaki akan tittuna domin nuna rashin amincewarsu da gwamantin kasar Iran a gabanin kofar Brandenburg dake garin Belin dake Jamus, Janairu 02, 2018
Masu Adawa da shugaban Iran Hassan Rouhani sun gudanar da wani baban taron zanga zanga a bakin kofar ofishin jakadancin kasar Iran dake London a Ingla, Janairu 02, 2018
Wasu masu zanga zanga sun yi tattaki akan tittuna domin nuna rashin amincewarsu da gwamantin kasar Iran a gaban kofar ofishin Jakadancin kasar dake Jamus, Janairu 02, 2018
Masu zanga zanga dauke da tutar Maryam Rajavi madugun 'yan adawar kasar Iran, National Resistance Council, da kwalaye da aka yi rubutu kansu da harshen Faransanci suna cewa "Dimokradiya a Iran". Ta hannun hagu kuma akwai hoton shugaban Iran Hassan, Janairu 02, 2018
Masu adawa da shugaban Iran Hassan Rouhani sun gudanar da wani baban zanga zanga a bakin kofar ofishin jakadancin kasar Iran dake London a Ingla, Janairu 02, 2018