Hotuna Daga Zauren Taron Kolin Kasashe Masu Makwabtaka Da Tabkin Chadi A Abuja

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, yana jawabi a taron Hukumar tabkin Chadi a Abuja

Shugabannin kasashen na Hukumar Tabkin Chadi su na tattaunawa a Abuja, alhamis 11 Yuni, 2015

Shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar yana jawabi

Shugabannin kasashen na Hukumar Tabkin Chadi su na tattaunawa a Abuja, alhamis 11 Yuni, 2015

Hagu zuwa dama: Shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar; shugaba Idris Deby na Chadi, shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya

Hagu zuwa Dama: Sakataren Hukumar raya Tabkin chadi, Sanusi I. Abdullahi; Shugaba Thomas Boni Yayi na Jamhuriyar Benin; shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya; shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar; shugaba Idris Deby na Chadi; wakilin shugaban Kamaru, minist

Shugaba Thomas Boni Yayi na Benin yana duba fareti tare da masu masaukinsa, shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo

Shugaba Idris Deby yana duba faretin soja tare da mai masaukinsa shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya a lokacin da ya isa Abuja

Hagu zuwa Dama: Ministan tsaron kamaru, Edgar Alain Mebe Ngo'o; shugaba Mahamdou Issoufou na Nijar; shugaba Thomas Boni yayi na Jamhuriyar Benin; shugaba Idris Deby na Chadi; da shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya

Hotuna daga Zauren taron kolin kasashe masu makwabtaka da tabkin Chadi a Abuja.