VOA60 Afirka: Hamshakin Dan Kasuwa Ali Baba Wanda Ya Kirkiro Kamfanin Jack Ma Ya Kaddamar Da Lambar Yabo Ta Netpreneur

Your browser doesn’t support HTML5

South Africa: Hamshakin dan kasuwa Alibaba wanda ya kirkiro kamfanin Jack Ma ya kaddamar da lambar yabo ta Netpreneur, wadda za a ba masu kananan sana’a’o’in da suka yi fice wajan kirkire kirkire