Hada Hadar 'Yan Ci Rani A Turai - Satumba 14, 2015

'Yan Sandan Da Ake Hange Daga Nesa A Tsakanin Iyakar Hungary Da Sabiya, Satumba 14, 2015




 

Jami'an 'Yan Sanda Na Tantance Takardun Matafiya A Tashar Jirgin Kasa A Freilassing, Satumba 14, 2015




 

러시아 극동지방 캄차카반도의 시벨루치산을 구름 위에서 틈새 촬영한 장면. 짙은 연기를 내뿜고 있는 이 산은 지구상에서 가장 활발하게 활동중인 화산 가운데 하나다.

'Yan Ci Rani Na Tafiya A Kasa Daga Iyakar Hungary, Satumba 14, 2015



 

Jami'an Tsaron 'Yan Sanda Na Binciken Motoci A Hanyar Zuwa Freilassing, Satumba 14, 2015




 

Ana Samun Cinkoson Matafiya A Hanyar Da Ta Tashi  Daga Feilassing Dake Jamus Zuwa Salzburg Australiya, Satumba 14, 2015

 

'Yan Cirani Na Jiran Mota A Nickelsdorf, Satumba 14, 2015



 

'Yan Ci Ranin Da Ke Kwarara Zuwa Turai Sun Tsallaka Wani Wurin Shakatawa Dake Brussels, Satumba 14, 2015




 

Ɗan Gudun Hijira Daga Syria Dauke Da Karamin Yaro Na Kokarin Iyo Zuwa Gabar Teku, Satumba 14, 2015