Dumbin Falasdinawa Sun Yi Zanga zanga Kan Kaddamar Da Sabon Ofishin Jakadancin Amurka

'Yan agajin gaggawar Falasdinu a lokacin da suke dauke da wani yaro da ya ji mummunan rauni lokacin da ake zanga zanga a iyakar Gaza da Isra'ila. 14 ga watan Mayu 2018

Firayin Ministan Isra'ila  Benjamin Netanyahu yayin da ake kaddamar da sabon ofishin jakadancin Amurka. 14 ga watan Mayu, 2018.

Wani daga cikin masu zanga zanga a Falasdinu

Wani dan uwan Shaher al-Madhoon dan Falasdinu wanda aka kashe a lokacin zanga zanga.

Wani dan Falasdinu yana watsa wa sojojin Isra'ila ganye a lokacin da suke zanga zanga

Ma'aikatan lafiya na bawa wani yaro da barkonon tsohuwa ya yi wa illa  kulawa.

Mutane na zanga zanga