VOA60 DUNIYA: INDONESIA Dubun Dubatan Musulmi Masu Zanga Zanga Sun Yi Tattaki A Babban Birnin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Indonesia: Dubun dubatan Musulmi masu zanga zanga sun yi tattaki a babban birnin kasar, inda su ka bukaci gwamnan da ake zargi da wulakanta Alkur'ani da ya yi murabus.