WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun tattauna ne da wasu mata a kasar Ghana, akan yadda shekarar da ta gabata suka dandana kudarsu duk da cewa mafi yawan su suna da kwazo da hazaka wajen neman abin dogaro da kai.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5