WASHINGTON, D.C. -A shirin Domin Iyali na wannan makon abin da ya fito fili a tattaunawar da muka yi da wasu masu ruwa da tsaki da suka hada da Barrista Aisha Aliyu Tijjani, da Kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo, da kuma Uztaz Abubakar Abdulsalam Babangwale shine cewa, malamai a wasu lokutan idan al’amari ya auku basa yin nazari akai ko samun kyakkawar fahimta kafin su yanke hukunci, wanda hakan na kara dagula al'amura.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5