Dakarun Najeriya Da Ke Yaki Da Kungiyar Boko Haram, Maris 18, 2015

Wani Sojan Najeriya a filin daga.

Wani Sojan Najeriya a Cikin Motar Yakin Harbo Jirage.

Wasu dakarun Najeriya yayin da su ke ran-gadi a arewa maso gabashin kasar.

Daya daga cikin dakarun Najeriya da ke aikin wanzar da zaman lafiya a arewa maso gabashin kasar.

Dakarun Najeriya na ci gaba da fafatawa da 'yan kungiyar Boko Haram, a kokarin da su ke yi na kwato sauran garuruwan da ke hanun 'yan kungiyar.