AREWA A YAU: Tarihin Yadda Ake Taimakekeniya A Da A Arewacin Najeriya, Janairu 04, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

A cikin shirin na wannan makon mun duba yadda tarihin yankin Arewa ya ke a baya, inda mutane kan taimakawa juna ta hanyar karbar baki, kyautata wa makwabta, tallafawa marayu da sauran su.

ABUJA, NIGERIA - Wadanda su ka shigo shirin sun yi bayanan dabi’u na gari da su ka dace a koma kan su don hakan zai rage kuncin talauci da zaman doya da manja.

Taron Gwamnoni Arewacin Najeriya A Jihar Kaduna

Masu gudunmawa a shirin sun hada da Dokta Abdullahi Abubakar da Malam Aliyu Sa’id Gamawa.

Shiga shafin a saurari cikakken rahoton:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU:Tarihin Yadda Da A Arewacin Najeriya Ake Taimakawa Juna, Janairu 04, 2023.mp3