AREWA A YAU: Muhimmancin Tallafawa Matasa Marasa Galihu Da Sana’o’i, Yuli 26, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

ABUJA, NIGERIA - A shirin Arewa A Yau na wannan makon, mun duba muhimmancin tallafawa matasa mararsa galihu da sana’o’in da zai sa su samu dogaro da kai maimakon barin su, su na gararamba kan titunan arewacin Najeriya.

Bugu da kari agazawa rayuwar marayu da sauran ‘ya’yan talakawan da ba su samun wadatar abinci da magani zai kawo gagarumar nasara a rayuwarsu da ci gaban al’umma.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Muhimmancin Tallafawa Matasa Marasa Galihu Da Sana’o’i, Yuli 26, 2023.mp3