AREWA A YAU: Koyar Wa Matan Fulani Makiyaya Sana’o’i Don Samun Dogara Da Kai, Disamba 28, 2022

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

A cikin shirin na wannan makon bita ce ta karshe ta shirin a shekara ta 2022 mai bankwan, mun duba koyar da matan Fulani makiyaya da ke zama a dazuka sana'o'i don samun dogaro da kai ko da wani dalili zai sa su rasa shanun su.

ABUJA, NIGERIA - Samun sana'a a waje da sayar da nono zai taimaka wajen tsugunar da makiyayan a waje daya kuma hatta mazan in su ka koyi wata sana'a ba ta kiwo kadai ba za su samu aikin yi in sun rasa shanu maimakon hatsarin fadawa miyagun laifuka.

Shiga shafin a aurari cikakken rahoton:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Koyar Wa Matan Fulani Makiyaya Sana’o’i Don Samun Dogara Da Kai, Disamba 28, 2022