AREWA A YAU: Batun Korafe-korafe Da Su Ka Biyo Bayan Zaben Sabbin Shugabannin Kungiyar Miyetti Allah, Nuwamba 30, 2022

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Kungiyar ta Miyetti Allah, ita ce uwar kungiyar da ke kula da alma'muran mafi aksarin Fulanin Najeriya wadanda suke zaune a sassan kasar.

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun duba muhawarar da ta kaure a kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah da ta kasance uwar kungiyoyin makiyaya kan zaben shugabannin da aka yi.

Taron Kungiyar Makiyaya Ta Miyetti Allah A Najeriya

Shiga shafin don saurarar cikakken rahoton:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Batun Korafe-korafe Da Su Ka Biyo Bayan Zaben Sabbin Shugabannin Kungiyar Miyetti Allah, Nuwamba 30, 2022.mp3