Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Tattaunawa Kan Matsalolin Tsaro da Yadda Za A Magance Su, Satumba 21, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin na wannan makon ya sake waiwayar kalubalen tsaro, musamman hanyar da za a magance matsalar satar mutane da ta zama ruwan dare da kuma sauran miyagun laifuka da ke yin barazana ga rayuka da dukiyoyin al’ummar jihohin arewa.

ABUJA, NIGERIA - Hakazalika shirin ya haska baya, lokacin da sarakunan gargajiya ke da tasirin daukar matakan kula da lamuran gewaye don karfafa zaman lafiya da tsaro.

Wadanda suka bada gudummowa a shirin sun hada da Dr. Ahmed Gumi da tsohon darakta a fadar Aso Rock Ahmed L Ibrahim.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:09:49 0:00
XS
SM
MD
LG