An gudanar da zanga-zangar goyon bayan shugaba Trump da zarginsa na magudin zabe yayin da rikici ya barke aka soke mutum daya da wuka

Your browser doesn’t support HTML5

An gudanar da zanga-zangar goyon bayan shugaba Trump da zarginsa na magudin zabe a birnin Washington, DC yayin da rikici ya barke tsakanin masu zanga-zangar aka soke mutum daya da wuka aka kuma kama aƙalla mutane 20.