ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Wasu Manufofin Shugaba Trump Sun Fara Razana Duniya, Janairu 21, 2025

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun yi nazari ne a game da yadda wasu daga cikin manufofin Shugaba Donald Trump ke razana duniya.

Sannan masana sun ce nahiyar Turai za ta fuskanci babbar barazanar tsaro muddun Shugaba Trump ya janye tallafin da Amurka ke bai wa Ukraine a rikicinta da Rasha.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Wasu Manufofin Shugaba Trump Sun Fara Razana Duniya, Janairu 21, 2025.mp3