BONN, GERMANY —
Shirin Allah Daya Gari Bambam na wannan makon ya tattauna ne kan batun zargin nuna wariyar launin fata da ke ci gaba da addabar bakaken fata a Turkiyya. A dalilin haka, mun tattauna da wasu daliban Afirka da ke gwagwarmayar yakar wannan matsala a kasar.
Za kuma ku ji ko me ya sa ‘yan Afirka ke son zuwa karatu Turkiyya duk da zarge-zargen kyamar launin fata da ake yi musu.
Saurari cikakken shirin tare da Ramatu Garba Baba:
Dandalin Mu Tattauna