ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Jakadan Najeriya A Jamus Ya Gudanar Da Liyafar Kirsimeti, Disamba 24, 2024

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon za mu ji yadda Kiristoci ‘yan Afirka ke kokarin raya bikin Kirsimeti da ya sha bambam da yadda ake shagulgulan bikin a nahiyar Afirka

Jakadan Najeriya a Jamus kuma ya shirya wani kasaitaccen liyafar cin abinci don hada kan ‘yan kasar da kuma debe musu kewa a yayin bikin na Kirsimeti da ake shirin gudanarwa a ranar Laraba 25 ga watan Disamba.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Jakadan Najeriya A James Ya Gudanar Da Liyafar Kirsimeti, Disamba 24, 2024.mp3