ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Zargin Nuna Wariyar Launin Fata Ga Bakake A Turkiyya, Janairu 14, 2025

Ramatu Garba

Shirin Allah Daya Gari Bambam na wannan makon ya tattauna ne kan batun zargin nuna wariyar launin fata da ke ci gaba da addabar bakaken fata a Turkiyya. A dalilin haka, mun tattauna da wasu daliban Afirka da ke gwagwarmayar yakar wannan matsala a kasar.

Za kuma ku ji ko me ya sa ‘yan Afirka ke son zuwa karatu Turkiyya duk da zarge-zargen kyamar launin fata da ake yi musu.

Saurari cikakken shirin tare da Ramatu Garba Baba:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Zargin Nuna Wariyar Launin Fata Ga Bakake A Turkiyya, Janairu 14, 2025. mp3