VOA60 Duniya: A Nijar Sojoji 1500 Su Ka Yi Atisayen Yakar Barazanar Ta'addanci A Yankin

Your browser doesn’t support HTML5

A kalla dakarun Afurka, da na Amurka da tarayyar Turai 1500 su ka yi atiseye domin yakar barazanar ta'addanci a yankin.