VOA60 AFIRKA: A Kasar Libya Yan Ci Rani Su 25 Daga Kasar Kamaru, Sudan, Mali Da Kuma Senegal Ne Suka Rasa Rayukansu A Teku

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Libya kuma yan ci rani su 25 daga kasar Kamaru, Sudan, Mali da kuma Senegal ne suka rasa rayukansu a teku a lokacin da suke kan hanyarsu ta zuwa Turai, inda aka gano gawarwakinsu a bakin tekun birnin Tripoli a ranar Talata.