VOA60 Duniya: A Jamus Wata Mahaukaciyar Gobara Ta Tilasta Fitar Da Daruruwan Mutane Daga Gidajensu

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamus inda wata mahaukaciyar gobara ta tilasta fitar da daruruwan mutane daga gidajensu.Ana zargin tsananin zafi da rashin ruwan sama a wasu yankuna na turai a matsayin dalilan janyo gobarar a kasashen Turai daban-daban.