TUBALIN TSARO: Yadda Lakurawa Suka Sha Wuta A Hannun Sojin Nijar, Disamba 20, 2024

Hassan Maina Kaina

A tsakiyar wannan watan ne, wadansu yan ta'adda da a ke kyautata zaton cewa Lakurawa ne, suka sha wuta a hannun askarawan jamhuriyar Nijar a yankin Muntseika dake kudancin jihar Tahoua a cikin gundumar Birni N'Konni, inda sojan kasar suka karkashe akasarin yan t'addar da suka sukike cikin garken shanu, kamin jami'an tsaron kasar suyi musu ruwan wuta.

Saurari Shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda Lakurawa Suka Sha Wuta A Hannun Sojin Nijar