Kaduna, Najeriya —
Shirin Manuniya na wannan mako ya tare ne a zaben shugaban kasar Amurka inda masana suka yi fashin bakin kan siyasar kasar.
Saurari cikakken shirin tare da Isah Lawal Ikara daga Kaduna:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Darussan Da Kasashen Afirka Za Su Iya Koya A Zaben Amurka, Nuwamba 01, 2024.mp3