MANUNIYA: Takaddamar ‘Yancin Gashin Kan Kananan Hukumomi Da Batun Tsadar Kudin Aikin Hajji A Najeriya, Oktoba 18, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne kan martani kan maganar cin 'yancin gashin kan kananan hukumomi a Najeriya da kuma batun tsadar kudin aikin Hajji a Najeriya.

Saurari cikakken shirin tare da Isah Lawal Ikara daga Kaduna:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Takaddamar ‘Yancin Gashin Kan Kananan Hukumomi Da Batun Tsadar Kudin Aikin Hajji A Najeriya, Oktoba 18, 2024