DOMIN IYALI: Taimakekeniya Tsakanin Ma'aurata A Najeriya, Oktoba 10, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan mako ya yi nazari ne kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a zamantakewarsu.

Saurari cikakken shirin tare da Grace Alheri Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Taimakekeniya Tsakanin Ma'aurata A Najeriya, Oktoba 10, 2024.mp3