Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Nazari Kan Tsarin Almajiranci A Jihar Zamfara-Kashi Na Hudu - Oktoba 03, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba almajiranci da sunan makaranta kashi na 3. Wannan shi ne kashi na hudu kuma karshe kan maudi'in da shirin ke nazari akai.

Saurari cikakken shirin tare da Grace Alheri Abdu:

DOMIN IYALI: Nazari Kan Tsarin Almajiranci A Jihar Zamfara-Kashi Na Hudu - Oktoba 03, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:07 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG