Shirin Manuniya na wannan makon ya duba maganar rashin amsa gayyatar majalisun Najeriya da shugabannin hukumomi ke yi ne da kuma matsalolin tsaro a kasar.
Saurari cikakken shirin tare da Isah Lawal Ikara:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Rashin Amsa Gayyatar Majalisun Najeriya Da Shugabannin Hukumomi Ke Yi, Oktoba 04, 2024.mp3