TSAKA MAI WUYA: Dalilin Rashin Jituwar Gwamna Dauda Lawal Da Ministan Tsaro Bello Matawalle A Jihar Zamfara Oktoba 1, 2024

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako ya yi nazari ne kan takaddamar Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara da Ministan Tsaro kuma tsohon gwamnan Zamfara Bello Matawalle. Yayin da rahotanni ke cewa mai yiwu Shugaba Bola Tinubu ya yi wa gwamnatinsa garambawul, shin gwamna Dauda zai goyi bayan Minista Matawalle ya ci gaba da rike mukaminsa?

Saurari cikakken shirin tare da Aliyu Mustapha Sokoto:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Dalilin Rashin Jituwar Gwamna Dauda Lawal Da Ministan Tsaro Bello Matawalle A Jihar Zamfara Oktoba 1, 2024.mp3