Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Gwamnoni Da Sarakuna-Kashi Na Uku- Yuli 23, 2024


 Aliyu Mustapha
Aliyu Mustapha

Shirin Tsaka Mai Wuya ya dora a tattaunawa kan rikici da ke tsakanin wadansu gwamnoni da sarakunan gargajiya, sai kuma ci gaban da aka samu dangane da rikicin Masarautar Kano inda gwamnatin jihar ta sanar da kirkiro da wadansu sababbin masarautu biyu a jihar yayinda ake jira a ga yadda za a warware batun Masarautu biyu da ake da su a birnin Kano.

Saurari shirin Aliyu Mustapha Sokoto:

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Gwamnoni Da Sarakuna-Kashi Na Uku
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:33 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG