Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Gwamnan Zamfara Ya Zargi Ministan Tsaro Matawalle Da Alaka Da Barayin Daji, Satumba 24, 2024


Aliyu Mustapha
Aliyu Mustapha

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako, ya tabo zargin da Gwamnan Zamfara Lawal Dauda ya yi cewa tsohon gwamnan jihar kuma karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle na da alaka da barayin dajin da suka addabi jihar da makwabtanta, zargin da bangaren Matawallen ya musanta. Kadan kenan daga cikin abin da shirin ya kunsa.

Saurari cikakken shirin tare da Aliyu Mustapha Sokoto:

TSAKA MAI WUYA: Gwamnan Zamfara Ya Zargi Ministan Tsaro Matawalle Da Alaka Da Barayin Daji, Satumba 24, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG