NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Wata Mata Mai Bukata Ta Musamman Take Ba Da Gudumawa A Sha’anin Tsafta A Ghana, Satumba o4, 2024

Souley Mummuni Barma

A yau za mu dora daga inda muka tsaya a makon jiya tare da wata mai bukata ta musamman da ke ba da gudunmowa a sha’anin tsafta a kasar Ghana. Wannan mata kan yi amfani da wata hikimar kasuwanci don shigar da abubuwan da take sarrafa wa a kasuwanni.

A Jamhuriyar Kamaru wani matashi mai wankin mota ya fayyace dubarun da ya yi amfani da su don samun karbuwa wajen kwastomominsa.

Saurari cikakken shirin tare da SouleyMoumouni Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Wata Mata Mai Bukata Ta Musamman Take Ba Da Gudumawa A Sha’anin Tsafta A Ghana, Satumba 04, 2024.mp3