Gwamnatin Jihar Bornon Najeriya Ta Sake Rufe Wasu Sansanonin ‘Yan Gudun Hira
Your browser doesn’t support HTML5
A ci gaba da kokarin mayar da 'yan gudun hijira garuruwansu, gwamnatin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ta sake rufe wasu sansanonin 'yan gudun hijira hudu wadanda suka samar da matsuguni ga iyalai dubu goma sha daya.