WASHINGTON D.C —
TAMBAYA:
Ta Yaya Sabon Shirin Gwamnatin Tarayya Na Bude Tashoshi A Funtua, Da EsiaLanga, Da Kano, Da Jos, Da Maiduguri Da Ibadan Domin Sauke Kaya Kai Tsaye Daga Jiragen Ruwa Zai Taimakawa Matasa?
Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com
Ana iya aiko mana da lambobin wayar da kuke yin WhatsApp da su domin sanya ku cikin kungiyar "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.