Jerin hotuna daga wasan kusa da karshe tsakanin Amurka da Argentina, inda Amurka ta sha kashi da ci 4-0 a gasar Copa America Centenario
Amurka Ta Sha Kashi A Hannun Argentina
Jerin hotuna daga wasan kusa da karshe tsakanin Amurka da Argentina, inda Amurka ta sha kashi da ci 4-0 a gasar Copa America Centenario

1
Dan kallo dauke da tutar Amurka da ta Argentina

2
Mai goyon bayan Amurka a filin wasa

3
Masu goyon bayan Argentina sun rubuta sunan dan wasa MESSI a jikinsu

4
Dan wasan gaba na Argentina, Ezequiel Lavezzi (22) yana murnar kwallon da ya jefa a raga.