Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAMANTAKEWA: Magance Matsalolin Tashin Hankali Tsakanin Makiyaya Da Manoma, Janairu 31, 2024


Zainab Babaji
Zainab Babaji

PLATEAU, NIGERIA - A shirin Zamantakewa na wannan makon mun yi tsokaci ne akan zaman lafiya tsakanin makiyaya da manoma da yadda za a magance matsaloli da ke yawan faruwa ba tare da mummunan tashin hankali ba, da kuma bullo da hanyoyin samar da zaman lafiya a tsakanin al'umma.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

ZAMANTAKEWA: Magance Matsalolin Tashin Hankali Tsakanin Makiyaya Da Manoma, Janairu 31, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG